Ahmad Sulaiman Qira'a mp3 2.5 [free]

Descrizione

Wannan sabuwar manhajja ce domin kawo muku karatun Qaari Ibrahim Ahmad Sulayman.
A kunna data domin sauraron karatun malam ahmad sulaiman dake cikin wannanapplication.
Akwai wadansu Hausa Islamic apps kamar haka: Sheikh Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadith, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar
siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubuhat, Hudubah Volume da sauran lakcoci.
Bayan karatun Mallam Ahmed Sulaiman akwai sauran apps na sauran malamai kamar sheikh kabiru Gombe, Dr Abubakar Gumi, Karatun alaramma Yahuza Bauchi da dai sauransu. Duba
kareemtkb apps cikin wannan gida domin samunsu.
Haka zalika wannan team na KareemTKB na kokarin kawo muku Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Complete Tafseer cikin wannan gida. Yanzu haka cikin wannan gida akwai sheikh jaafar
mahmud adam complete tafsir tun daga Suratul Anfal har zuwa suratun Nas.Sannan akwai shaik jafar tafsir suratul Bakarah. Ragowar na nan zuwa nan bada dadewa ba in shaa
Allahu.
Idan kunji dadin wannan manhajja ta karatun mallam ahmad sulaiman kada ku manta kuyi sharing dinta ta whatsapp groups, facebook da dai sauran kafafen sadarwa.

Versioni precedenti

Free Download Scarica da QR Code
  • Nome del Applicazioni: Ahmad Sulaiman Qira'a mp3
  • Categoria: Musica e audio
  • Nome APK: com.andromo.dev391844.app576733
  • Ultima versione: 2.5
  • Requisito: 4.1 o superiore
  • Dimensioni del file : 3.82 MB
  • tempo aggiornato: 2018-08-16